An Bayyana: Tabbacecciyar Hanyar da Zaka na samu kudi
Passive Income Accelerator (PIA) course ne da zai koya maka yadda zaka fara affiliate marketing koda baka san yaya abun yake ba, koda baka da ilimi akan hidimar internet.
Passive Income Accelerator (PIA) anyi shine na musamman saboda yan Arewa, ganin yadda aka barmu a baya a bisa harkokin zamani, kullun ana cutar da mutanen mu ana guduwa musu da kudi, a saka suyi investing a wancan platform din, sai su gudu, shyasa muka kawo muku wannan Business da ita halal ne kuma babu wandaa zai gudu muku da kudin ku.
Toh Me Ake Nufi Da Affiliate Marketing
Wannan video anyi shi ne cikin Harshen Hausa don na mutanen mu ne ‘yan Arewa.
Dalili kuwa shine a shekarun baya da suka wuce na horar da masu businesses a kalla 1000 a kan hanyoyin da zasu inganta kasuwancin su ta amfani da kafafan sada zumunta.
Abinda na fahimta shine mutanen mu sunfi so a koya musu abu cikin harshen da suka fi fahimta, sannan kuma mafi yawancin su basu da jarin da ta wuce N100K.
Wannan course din ba don kowa akayi shi ba…
Idan kasan baka da lokacin da zaka ware ka koyi wannan harkan ko kuma kana daya daga cikin wadannan mutanen kamar haka:
 
															Ta sayi motarta ta farko – Duk da wannan business din
 
															Ta sayi sabon gida – Duk da wannan business din
 
															Ta sayi machine din aiki – Duk da wannan business din
 
															An biya ta 1,142,700 – A cikin kwana 7
 
															An biyata 1million – Tabbas, a cikin sati
 
															An biyata 700k+ – A kwana 7
 
															An biyata 927K – a sati daya kacal
 
															 
															Sunana Faysal Lawal, ni Digital Marketer ne sannan nine CEO Payonaire (Coach Faysal).
Sarauta Digitals Academy ne da muke koyarda mutane Online Skills ta yadda mutane zasu samu karin kudin shiga.
Menene PIA
Passive Income Accelerator (PIA) course ne da zai koya maka yadda zaka fara affiliate marketing koda baka san yaya abun yake ba, koda baka da ilimi akan hidimar internet.
Passive Income Accelerator (PIA) anyi shine na musamman saboda yan Arewa, ganin yadda aka barmu a baya a bisa harkokin zamani, kullun ana cutar da mutanen mu ana guduwa musu da kudi, a saka suyi investing a wancan platform din, sai su gudu, shyasa muka kawo muku wannan Business da ita halal ne kuma babu wandaa zai gudu muku da kudin ku.
Idan de kuka maida hankali an kukayi abinda ya kamata to muna mai tabbatar muku wata rana zaku tuno da wannan ranar kuyi dariya ko Gode wa Ubangiji da kuma ni dana nuna muku wannan harkar
A wannan course din zaka koyi hanyoyi da zaka iya maida ko wanne sana’an kuma ka samu kudade masu tarin yawa online.
Wannan sune abubuwan da suke cikin Passive Income Accelerator (PIA).
Instagram Marketing
Facebook Marketing
Sponsored Ads
WhatsApp Marketing
Mentoring & Coaching
Graphics Design
Video Editing Tutorials
TikTok Marketing
Sales Closing
Sales Funnel Creation
WhatsApp Automation
Social Media Marketing
Copywrighting
IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers
Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.